1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Taɓa Ka Lashe: 20.01.2010

January 22, 2010

Bikin al´adun gargajiya na Afan a Kagoro a kudancin Kaduna dake tarayyar Najeriya

https://p.dw.com/p/Ldk3

A kowace shekara al´umar garin Kagoro dake a jihar Kaduna ta tarayyar Najeriya na gudanar bikin al´adun gargajiya na Afan Festival, wanda a ciki suke baje kolin ɗinbim kayakin al´adunsu na gargajiya. Al´umar wannan gari na amfani da wannan bikin domin kyautata hulɗa tsakaninsu da sauran ƙabilun Najeriya.