Shirin haɗin guiwa tsakanin Kirista, Musulmi da kuma Yahudu a Jamus
https://p.dw.com/p/QDUX
Talla
Mabiya addinan Kiristanci, Musulunci da kuma Yahudanci a garin Gelsenkirchen na yammacin Jamus suna gudanar da wannan aikin haɗin guiwa a wani mataki na ƙarfafa fahimta da cuɗanya tsakani.