Taɓa Ka Lashe: 14.04.201004/15/2010April 15, 2010Bikin al'adun gargajiya na Karnival a Legashttps://p.dw.com/p/MwnKTallaBikin ya samu halarcin baƙi daga ko-ina cikin duniya ciki har da ƙasashen Brazil, Haiti, Jamaika da Amirka sai kuma ƙasashen Turai. An fi mayar da hankali ne kan martaba al'adun baƙar fata a duniya baki ɗaya.