1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Taɓa Ka Lashe: 13.10.2010

October 13, 2010

Salsalar fina-finan Telebijin kan addinin Musulunci

https://p.dw.com/p/PdRn
Wani babban malamin addinin Musulunci na ƙasar Indonesiya ya shirya salsalar fina-finan domin wayar da kana jama'a musamman a ƙasashen yamma game da addinin na Musulunci da ake wa mummunar fahimta.