Nazari kan zamantakewar Musulmai a birane 11 na Turai
https://p.dw.com/p/OG2l
Talla
Sakamakon nazarin ya gano cewa da yawa daga cikin Musulman musamman a birnin Berlin na Jamus, sun fi danganta kansu da unguwanninsu ko garuruwan da suke ciki maimakon ƙasar su ta haihuwa.