1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Taɓa Ka Lashe: 04.08.2010

August 6, 2010

Kwas ɗon wayar da kan Limaman addinai daban daban kan dokokin ƙasa

https://p.dw.com/p/Odpf
Wata ƙungiya mai EMPA dake a gabacin Jamus take shirya kwasa-kwasai ga Limaman addinai daban daban, domin ba su ƙarin sani game da dokokin ƙasa da tanade-tanade akan 'yancinsu a cikin kundin tsarin mulki.