1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Labarai

Sojojin NATO 6 da na Afghanistan 3 sun rasa rayukansu

Rahotanni daga ƙasar Afghansitan sun ce sojojin NATO shida da na Afghanistan uku ne a ka kashe cikin wani kwantan ɓauna da sojojin sa kai suka yi wa tawagarsu a gabacin kasar.Dakarun dai suna komowa ne daga wata ganawar da dattijan ƙauyen Nuristan.Fiye da mutane 6000 suka rasa rayukansu cikin shekaru biyu na tarzoma da yan ƙungiyar Taliban suka kaddamar kan gwamnatin Afghansitan da dakarun ƙetare fiye da 50,000 da suke ƙokarin tabbatar da tsaro a ƙasar.