Sojojin Majalisar Dinkin Duniya a Afirka | Duka rahotanni | DW | 03.04.2017
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Siyasa

Sojojin Majalisar Dinkin Duniya a Afirka

Kwamitin sulhu na Majalisar Dinkin Duniya ya amince da rage yawan sojojin majalisar a Jamhuriyar Demokaradiyyar Kwango, da kuma kara wa'adin aikin sojojin zuwa shekara guda.