1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Siyasar Nijar a cikin shirin duniya mai yayi

March 28, 2017

Shirin Duniya mai yayi na wannan makon zai duba halin da ake ciki a Nijar bayan da wata kotu a Janhuriyar Nijar ta bayar da belin wasu mutane 15 da galibinsu fafaren hula 'yan adawa ne, wadanda ake tsare da su a gidajen kaso bisa zarginsu da yunkurin kifar da gwamnatin shugaba Mahamadou Issoufou ta hanyar hadin baki da wasu sojojin kasar, a kasance tare da Zainab Mohammed Abubakar.

https://p.dw.com/p/2a6M3