Siyasar Burundi ta fiskanci koma baya | Siyasa | DW | 12.11.2015
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Siyasa

Siyasar Burundi ta fiskanci koma baya

Tun bayan da aka fara batun zabe ake samun matsala a Burundi, yanzu watanni bayan zaben ma babu kwanciyar hankali saboda barazanra barkewar rikici.

Tun da ya dawo kan mulki, Nkurunziza yake ta yada manufofi masu tsauri da nufin murkushe adawa, na baya-bayan nan kama fararen hula musamman wadanda ke dauke da makamai. Mun yi muku tanadin rahotannin Burundi a kasa

DW.COM

Sauti da bidiyo akan labarin