1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Siyasa da Al´umma 9

March 22, 2010

Yara marasa galihu dake gilo akan tituna

https://p.dw.com/p/MZSh
Shin ta yaya za a iya sake shigar da yara marasa galihu dake watangarereniya kan tituna cikin al´umma? Shirin a wannan karon zai duba aikin wata cibiya ce a Janhuriyar Demokuraɗiyyar Kongo wadda ke taimakawa irin waɗannan yara.