1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Learning by Ear

Siyasa da Al´umma 5

Ƙungiyoyin jama´a da na addini da na asiri a Afirka

Ƙungiyoyin jama´a da na addini da na asiri sai ƙaruwa suke a nahiyar Afirka. To sai dai ba dukkansu ne ke aikace aikace na ci-gaban al´umma ba. Za mu garzaya ƙasar Uganda don jin yadda ake danganta wata ƙungiya da aikata ta´asa kan jama´a.

Sauti da bidiyo akan labarin