Learning by Ear
Siyasa da Al´umma 3
Matsalolin wariyar launin fata da rigingimu a ƙasar Rwanda
Aƙidar ƙabilanci da wariyar launin fata. Akan wani gidan rediyo dake watsa shirye shiryensa zuwa ƙasashe maƙwabtan juna a yankin Great Lakes. Wannan gida rediyo na taka muhimmiyar rawa wajen samar da fahimtar juna tsakanin ƙabilu daban daban.
Sauti da bidiyo akan labarin