1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Learning by Ear

Siyasa da Al´umma 2

Ƙungiyar jin daɗin jama´a ta Grin a Bamako babban birnin ƙasar Mali

Wannan shirin dai zai yi tsokaci ne kan ire-ire ƙungiyoyin nan masu zaman kansu ko kuma gangami na jama´a don taimakon juna a Mali da ake kira Grin. Mutane kan haɗu suna wasan karta, suna hira da junansu kuma suna shan shayi.

Sauti da bidiyo akan labarin