1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Labarai

Shugabar Liberia ta kori jamian maaikatar kudin kasar

Shugabar kasar Liberia EllenJhonson Sirleaf ta kori dukkanin maaikatan maaikatar kudin kasar.

Shugabar ta sallmi maaikatanne su kusan dari uku a lokacinda ta kai wata ziyarar bazatta da take kaiwa cikin shirinta na kakkabe cin hanci da rashawa da suka yiwa kasar katutu.

Mrs Serleaf kwararraiyar masaniya akan tattalin arziki wadda ta zamo mace ta farko shughabar kasa a nahiyar Afrika ta lashi takobin kawo gaskiya da amana a harkokin gudanarwar gwamnatin kasar