Shugabannin Afirka 10 da suka rasu a kan mulki | Duka rahotanni | DW | 28.02.2017
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Shugabannin Afirka 10 da suka rasu a kan mulki

Ana rade-radin rashin lafiyar Shugaba Buhari na Najeriya da Shugaba Bouteflika na Aljeriya. Wannan ya tunatar da shugabanni 10 da suka mutu kan mulki cikin shekarun nan a Afirka.