SiyasaShugaban Faransa ya cika kwanaki 100To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaAbdullahi Tanko Bala08/21/2017August 21, 2017Emmanuel Macron ya cika kwanaki 100 a karagar mulki, sai dai kuma tuni farin jininsa ya fara dusashewa sabanin yadda jama'a suka rika begensa da farko.https://p.dw.com/p/2iYoFTalla