1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Macron ya lashe kyautar gwarzon Turai

Lateefa Mustapha Ja'afar
May 10, 2018

Ya Tarayyar Turai za ta kasance nan gaba? Yayin wani jawabi ga majalisar dokokin Tarayyar Turai, shugaban Faransa Emmanuel Macron ya nuna yadda yake kallon Tarayyar Turan, inda ya kwatanta rarrabuwar da ake samu a Turai da yakin basasa.

https://p.dw.com/p/2xVFq