1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirirn Yamma 04.03.2018

March 4, 2018

Cikin shirin za a ji yadda wata gamayyar kungiyoyin siyasa a Nijar ta fito ta mara wa gwamnatin shugaba Mouhamadou Issoufou baya kan tsarin kasafin kudin kasar da kuma wasu manufoyin gwamnatin da yake ja. Hakan kuwa sun yi shi ne duk da rashin turkiyar da talakawa da wasu kungiyoyn fararen hula suka yi kan tsarin tafiyar gwamnatin da suka ce mai tsada ce ga masu karamin karfi.

https://p.dw.com/p/2tgG8