Shirin zagaye na biyun zabe a Faransa | Labarai | DW | 24.04.2007
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Labarai

Shirin zagaye na biyun zabe a Faransa

Dan takarar kujerar shubana ksa a jammiyyar masu raayin rikau na faransa Nicholas Sarkozy da Segolene Royal ta jammiiyar masu sassaucin raayi,na cigaba da yakin neman zabe,gabannin zagaye na biyun zaben shugaban kasa daa gudanar nan da kwanaki 12 masu gabatowa.Mr Sarkozy dai ya bayyana muradinsa na neman kuriu a dukkan jammiiyun siyasa dake wannan kasa.Ayayin da ita kuwa Royal dake shirin bude tattaunawar fahintar juna da jammiyyar Francois Bayrou,wanda aka doke a zagayen farkon na zaben shugaban na Farassnsa.Manazarta dai sunyi hasashen cewa Nicholas Sarkozy ,shi ne zai lashe wannan zabe.