1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin zaben shugaban kasa a Faransa

Salissou Boukari
April 21, 2017

Yakin neman zabe ya dauki wani sabon salo a dai-dai lokacin da zaben na Faransa na ranar 23 ga watan Afrilu ke karatowa, inda wasu 'yan takara ke bin gida-gida don gamsar da masu zabe.

https://p.dw.com/p/2biEh