1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Yamma

Zulaiha Abubakar
June 4, 2018

Za ku ji cewar shugabar gwamnatin Jamus Angela Merkel ta ce ta fahimci fargabar da Isra’ila ke yi kan tasirin shirin nukiliyar Iran, wanda ta ce na da matukar hadari ga tsaron yankin bayan kammala ganawa da Firaministan Isra'ila Benjamin Netanyahu a fadar gwamnati da ke Berlin babban birnin kasar Jamus.

https://p.dw.com/p/2yvlA