1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
SiyasaAfirka

Shirin Yamma

December 29, 2020

A cikin shirin bayan labaran duniya za ku ji asusun IMF ya sanya Najeriya a saman teburi na kasashen da suka fi karfin arziki a Afirka. Akwai rahoto kan matsayar masu sanya ido kan zaben Nijar na 2020 sai rahoto kan yadda yunkurin dage zaben shugaban kasa a Somaliya ke haifar da cece-kuce.

https://p.dw.com/p/3nLKl