1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin yamma na DW na 24.05.2017

Salissou Boukari
May 24, 2017

A cikin shirin za a ji cewa dubban jama'a sun yi zanga-zanga a kasar Brazil ta neman Shugaban kasar Michel Temer ya yi murabus, sakamakon zargin shi da ake yi da hannu a wata badakalar cin hanci a kasar.

https://p.dw.com/p/2dXbO