1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin yamma na DW na 19.01.2018

Salissou Boukari
January 19, 2018

A cikin shirin za a ji cewa wasu mutane da ake kyautata zaton 'yan kungiyar Boko Haram ne sun hallaka mutane biyar a garin Kaya da ke yankin Madagali a jihar Adamawa Arewa maso gabashin Tarayyar Najeriya.

https://p.dw.com/p/2rBfW