1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin yamma na DW na 18.06.2017

Salissou Boukari
June 18, 2017

A cikin shirin za a ji cewa wasu mutane sun kai hari da yammacin wannan rana ta Lahadi a wani wurin shakatawa da ke birnin Bamako na kasar Mali. Ya zuwa wannan lokaci dai babu adadin wadanda suka mutu ko suka samu raunuka a wannan hari.

https://p.dw.com/p/2etlu