1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin Yamma na DW Hausa (11.03.2018)

Zainab Mohammed Abubakar
March 11, 2018

Wani jirgin saman Turkiyya ya yi hatsari a Iran dauke da mutane 11 ciki har da matukan jirgin uku, a kan hanyarsa ta komawa Birnin Istanbul daga Sharja da ke Hadaddiyar Daular Larabawa. A Saliyo dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar adawa ne ke kan gaba da yawan kuri'u.

https://p.dw.com/p/2u7qV