1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Yamma na DW 16.11.2017

Yusuf Bala Nayaya
November 16, 2017

A cikin shirin za a ji al'ummar kasar Zimbabuwe da dama na kallon tsohon mataimakin shugaban kasar Emmerson Mnangagwa a matsayin shugaban kasa mai jiran gado.

https://p.dw.com/p/2nm4K