1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Yamma na 28:10:2017

Ramatu Garba Baba
October 28, 2017

A cikin shirin za a ji cewa mutum 28 sun mutu a wani hadarin mota da ya auku a birnin Dosso na jamhuriyar Nijar da kuma halin da ake ciki a kasar Spaniya bayan sanarwar karbe madafun ikon da gwamnatin ta yi a yankin Kataloniya.

https://p.dw.com/p/2mgVb