1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin yamma na 23.05.2017

Mouhamadou Awal Balarabe
May 23, 2017

A cikin shirin kun ji cewa gwamnatin Najeriya ta bayyana dalilan ci gaba da tsare tsohon mashawarcin tsaro Kanal Sambo Dasuki mai ritaya da shugaban 'yan Shi'a Ibrahim El- Zakzaky.

https://p.dw.com/p/2dTZa