1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Yamma na 21.02.2018

Ramatu Garba Baba
February 21, 2018

A cikin shirin za a ji cewa, gwamnatin Tarrayar Najeriya ta karyata bayanan da ke cewa 'yan kungiyar Boko Haram sun sace wasu 'yan makaranta 94 a garin Dapci da ke jihar Yobe da kuma yadda rikicin yaki ke tsananta a kasar Siriya.

https://p.dw.com/p/2t6c1