1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Yamma na 18.02.2018

Ramatu Garba Baba
February 18, 2018

A cikin shirin za a ji cewa, a Najeriya hukumomi sun sanar da sakin wasu mutane 475 da aka kama bisa zarginsu da zama mambobin kungiyar Boko Haram bayan da aka gagara samun shaidu da za su tabbatar da zargin da ake musu.

https://p.dw.com/p/2stwj