1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Yamma, 30.10.2017

October 30, 2017

Cikin shirin za a ji Shugaba Muhamadu Buhari na Najeriya ya sallami sakataren gwamnati Babacir Lawal da shugaban hukumar leken asiri Ambasada Ayo Oke daga mukamansu bisa zargin almundahana da dukiyar kasa.

https://p.dw.com/p/2mmUh