1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Yamma, 26.07.2017

July 26, 2017

Cikin shirin za a ji cewa majalisar dattawan Najeriya ta kada kuri’ar gyare-gayren tsarin mulkin kasar inda ta amince da 29 daga cikin sassa 33 da aka yi wa sauyi ciki har da baiwa kanana hukumomin ikon cin gashin kansu da rage shekarun takara, a kokari na bai wa matasa ikon kara shiga a dama da su a siyasa.

https://p.dw.com/p/2hCTK