1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Yamma 23.06.2017

Usman Shehu Usman
June 23, 2017

Cikin shirin za ku ji cewa an samu tarzuma a Kaduna bayan da jami'an tsaro suka nemi tarwatsa 'yan Shi'a, MDD kuwa ta kaddamar da asusun taimako wa 'yan gudun hijra a Yuganda

https://p.dw.com/p/2fIdH