1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Yamma, 21.08.2017

Ramatu Garba Baba
August 21, 2017

Cikin shirin za a ji cewa a Najeriya bayan komawar shugaban kasar Muhammadu Buhari gida wani abin da ke zukatan mafi yawan ‘yan kasar shi ne kalubalen da ke fuskantar shugaban da ma kasar a yanzu da dubarun da suka kamata ya bi don bullo masu.

https://p.dw.com/p/2ibko