1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Yamma, 17.08.2017

August 17, 2017

Rahotannin da ke fitowa birnin Barcelona na kasar Spain, na cewa an sami asarar rayuka lokacin da wata motar dakon kaya ta kutsa cikin cunkoson jama'a a yankin La Ramblas da masu yawon shakatawa ke ziyarta.

https://p.dw.com/p/2iR1t