1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin yamma: 14.03.2016

March 14, 2016

Bayan labaran duniya jigo rahotannin ya mayar da hankali kan hare-haren ta'addanci da ke barazanar zama ruwan dare a yankin Yammacin Afirka. Mun tabo batun siyasar Nijar da taron neman zaman lafiyar kasar Siriya, sai kuma siyasar Jamus bayan zaben majalisun jihohi uku a ranar Lahadi.

https://p.dw.com/p/1ID61