Cikin shirin za aji cewa sojojin Najeriya tare da hadin gwiwar sojojin kasashe makwabta, sun ayyana wani babban samame kan mayakan Boko Haram da sauran shugabanninsu a yankin arewa maso gabashin Najeriya kamar yadda rundunar sojojin Najeriyar ta sanar.