1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin yamma: 01.12.2016

Mohammad Nasiru Awal
December 1, 2016

Ranar yaki da cutar HIV/Aids ko Sida shi ne jigon rahotannin, inda muka duba matakan kara wayar da kan jama'a. Mun kuma leka kasar Nijar kan ciniki da Aljeriya.

https://p.dw.com/p/2TbeW

Ranar yaki da cutar HIV/Aids ko Sida shi ne jigon rahotannin, inda muka duba matakan kara wayar da kan jama'a. Akwai rahoto kan kammala taron matasan kasashen Afirka a Maiduguri na kandagarkin tsastsauran ra'ayi. Mun kuma leka kasar Nijar kan ciniki da Aljeriya.