Shirin tantance ministoci ya dauki hankali a Najeriya
October 8, 2015Talla
Yawancin wadanda aka gabatar tsoffin gwamnoni ne da 'yan siyasa wadanda wasu ma ake gani ba su da irin ingancin da shugaban ya yi zargin yana tabbatarwa kafin ya gabatar da sunayen na su. A yayin da majalisar dokokin kasar ke tantance su, ga wasu rahotannin da muka yi muku tanadi daga kasa: