1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin safe na DW na ran 25.02.2017

Salissou Boukari
February 25, 2017

A cikin shirin za a ji cewa ministan tsaron kasar Faransa ya nuna kwarin gwiwansa kan samun zaman lafiya a arewacin kasar Mali, bayan da aka soma sintiri na hadin gwiwa tsakanin sojojin gwamnati da tsaffin 'yan tawaye.

https://p.dw.com/p/2YEwP