1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin safe na DW na ran 16.10.2016

Salissou Boukari
October 16, 2016

https://p.dw.com/p/2RH5R

A cikin shirin za a ji cewa Kungiyoyin fararen hula a Najeriya sun koka kan yadda ake samun karuwar satar mutane da garkuwa da su a kan hanyar Kaduna zuwa ABuja da kuma Kaduna zuwa Lagos.