1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin safe na DW na 20.01.2017

January 20, 2017

A cikin shirin za ku ji cewar Kungiyar ECOWAS ko CEDAO ta sake bai wa Yahya Jammeh damar karshe ta nema mafaka a ketare ko kuma sojojinta su saukeshi da tsinin bindiga bayan da wa'adinsa mulkinsa a kare a Gambiya

https://p.dw.com/p/2W6BX