1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin safe na DW na 16.09.2017

Salissou Boukari
September 16, 2017

A cikin shirin za a ji cewa gwamnatin Tarayyar Najeriya ta saka kungiyar IPOB ta masu rajin kafa Biafra a matsayin kungiyar 'yan ta'adda. Ofishin ministan tsaron kasar ne ya sanar da labarin bayan arangamar da aka yi tsakanin sojojin Najeriya da 'yan kungiyar a Kudu maso gabashin kasar.

https://p.dw.com/p/2k5V4