1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Safe na DW na 07.01.2017

Salissou Boukari
January 7, 2017

A cikin shirin za a ji cewa, a wannan Asabar din ce 07 ga watan Janairu al'ummomin kasashe da dama na Afirka Kudu da Sahara ke zanga-zangar nuna adawa da kudin CFA da suka kira na mulkin mallaka.

https://p.dw.com/p/2VR0Z