SiyasaShirin safe na DW na 06.08.2017To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaSalissou Boukari08/06/2017August 6, 2017A cikin shirin za a ji yadda cutar SIDA ko Aids ke kara kamari a jihar Akwa Ibom ta Najeriya, inda wani rahoto da ma'aikatar kiwon lafiya ta jihar ta fitar ke cewa kusan rabin ma'auratan jihar na dauke da cutar Sida.https://p.dw.com/p/2hlJOTalla