Shirin safe na DW na 05.10.2017 | Duka rahotanni | DW | 05.10.2017
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Shirin safe na DW na 05.10.2017

A cikin shirin za a ji cewa sojojin Nijar da dama gami da na Amirka sun mutu sakamakon kwaton bauna da aka yi musu a yankinn jihar Tillaberya da ke yammacin kasar ta Nijar.

Saurari sauti 30:00
Now live
mintuna 30:00