1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin safe na DW 28.01.2018

Yusuf Bala Nayaya
January 28, 2018

A cikin shirin za a ji an nemi hukumomi a Najeriya da su dau matakai na magance bazuwar cutar nan ta zazzabi da bera ke yadawa wato Lassa fever. Mahukuntan Jamus na cigaba da bayyana damuwarsu dangane da karuwar matsalar kyamar Yahudawa.

https://p.dw.com/p/2reN7