1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin safe na DW 24.12.2017

Yusuf Bala Nayaya
December 24, 2017

A cikin shirin za a ji Koriya ta Arewa ta mayar wa Majalisar Dinkin Duniya martani kan sabon takunkumi da aka kakaba mata. A kwai Sharhin bayan Labarai da ciki za a ji yadda al'ummar Igbo a Kano Najeriya ke shirin Kirsimeti.

https://p.dw.com/p/2ptKy